ONLINE & ONSITE ACADEMY

Baiwa Ilimi kulawa ta musamman

Muhimman Kwasa-kwasai

Damar samin ilimi muhimmi a fannonin ilimai mafiya mahimmanci don samun nasara a rayuwa

Gwaji

Hanyoyi daban daban dan gwada dalibai kamar su canki canka da kuma damar maimaita gwaji a kan lokaci da sauransu

Satifiket

Da zarar kun gama kwas zaku sami satifiket na samun nasarar gama wannan kwas don nunawa

Barka da Zuwa

Muna maraba da ziyararku Khairu Ummah Academy. Khairu Ummah Academy makarantace da aka kir kereta kan yanar gizo dan koyar da al’ummar musulmi ingantaccan addini da yake bin koyarwar Annabi (S.A.W) da sahabbansa da kuma magabatan kwarai. Allah (S.W.T) Ya sa mu Amfana.

100+

Lakcoci & Darusa

2+

ZANGON KARATU

1000+

MABIYA A SOCIAL MEDIA

3

SHEKARUN KAFUWA

Taqaitaccan Tarihi

Khairu Ummah an assasata a shekarar 2015 a matsayin hanyar koyar da al’umar musulmai da tunatar dasu ta hanyar amfani da fasahar sadarwa. A farko an fara amfani da filin sada zumunta na Facebook dan yada wannan manufa. Daga bisani aka yi tunanin kara fadada abin ta hanyar samar da wata cibiya a yanar gizo da za ta zamo kamar makaranta da kara kusantar da ilimin addini ga al’umma cikin sauki.

TUNTUBE MU

Dan neman karin bayani zaku iya tuntubar mu ta hanyoyi kamar haka:

Scroll to Top