Suratul kahf

Mahimmancin Ilimi

Ilimi na da matukar mahimmanci a wurin dan Adam. Ilimi shine hasken rayuwa. Wani mawaki yana cewa “Ilimi yakan daukaka karamin gida, kuma jahilci yakan kaskantar da Babban gida”. Sannan Manzon Allah (S.A.W) Yana fada “Neman ilimi farilla ne akan kowane musulmi”. Wurare da dama acikin Alqur’ani, Allah (S.W.T) Ya na fadar mahimmancin ilimi. Ya …

Mahimmancin Ilimi Read More »